Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 9:37 - Littafi Mai Tsarki

37 Ga'al kuma ya ƙara yin magana, ya ce, “Duba, mutane suna gangarowa kan hanya, ga kuma wata ƙungiya tana zuwa daga wajen itacen oak na masu duba.”

Viz kapitola kopírovat

Sabon Rai Don Kowa 2020

37 Amma Ga’al ya sāke magana ya ce, “Duba, mutane suna gangarowa daga tsakiyar filaye, kuma wata ƙungiya tana zuwa daga wajen itacen masu duba.”

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 9:37

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy