Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 9:36 - Littafi Mai Tsarki

36 Sa'ad da Ga'al ya ga mutanen, ya ce wa Zebul, “Duba, ga mutane suna zuwa daga kan duwatsu.” Sai Zebul ya ce masa, “Ai, inuwar duwatsu ce kake gani kamar mutane.”

Viz kapitola kopírovat

Sabon Rai Don Kowa 2020

36 Sa’ad da Ga’al ya gan su, sai ya ce wa Zebul, “Duba, ga mutane suna gangarowa daga kan duwatsu!” Zebul ya ce, “Kana ɗaukan inuwan duwatsu kana ce mutane.”

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 9:36

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy