Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 9:35 - Littafi Mai Tsarki

35 Ga'al, ɗan Ebed, kuwa ya fita zuwa ƙofar garin daidai lokacin da Abimelek da mutanensa suka tashi daga wurin kwantonsu.

Viz kapitola kopírovat

Sabon Rai Don Kowa 2020

35 To, Ga’al ɗan Ebed ya riga ya fita waje yana tsaye a ƙofar birni daidai Abimelek da mayaƙansa suka fito daga inda suka ɓuya.

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 9:35

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy