Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 9:15 - Littafi Mai Tsarki

15 Itacen ƙaya kuwa ya ce wa itatuwan, ‘In da gaske kuke, kuna so ku naɗa ni sarkinku, to, sai ku zo, ku fake a inuwata, in ba haka ba kuwa, bari wuta ta fito daga itacen ƙaya ta cinye itacen al'ul na Lebanon.’ ”

Viz kapitola kopírovat

Sabon Rai Don Kowa 2020

15 “Itacen ƙaya ya ce wa itatuwan, ‘In da gaske ne kuke so ku naɗa ni sarkinku, ku zo ku sha inuwana; in ba haka ba, bari wuta ta fito daga itacen ƙaya ta cinye itacen al’ul na Lebanon!’

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 9:15

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy