Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 8:27 - Littafi Mai Tsarki

27 Gidiyon kuwa ya yi gunki da zinariyar, ya ajiye a birninsa, wato Ofra. Isra'ilawa kuma suka bar bin Allah, suka tafi can domin su yi wa gunkin sujada, ya zama tarko ga Gidiyon da iyalinsa.

Viz kapitola kopírovat

Sabon Rai Don Kowa 2020

27 Gideyon ya efod da zinariyar, wanda ya ajiye a Ofra, garinsa. Dukan Isra’ila suka shiga yin karuwanci ta wurin yin sujada a can, ya kuwa zama wa Gideyon da dukan iyalinsa tarko.

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 8:27

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy