Mahukunta 7:23 - Littafi Mai Tsarki23 Jama'ar kabilar Naftali, da Ashiru, da Manassa, suka ji kira, suka fito, suka runtumi Madayanawa. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202023 Aka kira dukan Isra’ilawa daga Naftali, Asher da dukan Manasse, suka kuwa fatattaki Midiyawa. Viz kapitola |