Mahukunta 7:16 - Littafi Mai Tsarki16 Sai ya raba mutum ɗari uku ɗin kashi uku, ya ba kowannensu ƙaho, da tulu, da jiniya a cikin tulun. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202016 Ya raba mutum ɗari uku ɗin kashi uku, ya ba kowannensu ƙaho da tulu da acibalbal a ciki. Viz kapitola |