Mahukunta 6:6 - Littafi Mai Tsarki6 Isra'ilawa suka sha ƙasƙanci ƙwarai a hannun Madayanawa. Sai suka yi kuka ga Ubangiji domin ya taimake su. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 20206 Midiyawa suka talauce Isra’ilawa ƙwarai, har ya sa suka yi kuka ga Ubangiji don taimako. Viz kapitola |