Mahukunta 5:6 - Littafi Mai Tsarki6 A zamanin Shamgar ɗan Anat, a zamanin Yayel, Ayarori suka daina bi ta ƙasar, Matafiya suka bi ta ƙananan hanyoyi. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 20206 “A zamanin Shamgar ɗan Anat, a zamanin Yayel, an yashe dukan hanyoyi; matafiye suka bi hanyoyin da suka yi kona-kona. Viz kapitola |