Mahukunta 21:9 - Littafi Mai Tsarki9 Gama sa'ad da aka tattara mutanen, aka ga ba wani daga cikin mazaunan Yabesh-gileyad a wurin. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 20209 Gama da aka yi ƙidaya mutane, sai aka gane cewa babu wani daga mutanen Yabesh Gileyad da yake a can. Viz kapitola |