Mahukunta 21:4 - Littafi Mai Tsarki4 Kashegari mutanen suka tashi da safe, suka gina bagade a can. Suka miƙa hadayun ƙonawa da na salama. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 20204 Kashegari da sassafe mutane suka gina bagade suka miƙa hadaya ta ƙonawa da hadaya ta salama. Viz kapitola |