Mahukunta 20:17 - Littafi Mai Tsarki17 Isra'ilawa kuwa banda kabilar Biliyaminu, suka tara mayaƙa dubu ɗari huɗu (400,000) horarru. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202017 Isra’ila kuwa, ban da Benyamin, sun tara mayaƙa masu takobi dubu ɗari huɗu, dukansu gwanayen yaƙi ne. Viz kapitola |