14 Mutanen Biliyaminu kuwa suka fita daga Gibeya gaba ɗaya domin su yi yaƙi da jama'ar Isra'ila.
14 Daga biranensu suka tattaru a Gibeya don su yaƙi Isra’ilawa.