Mahukunta 20:11 - Littafi Mai Tsarki11 Saboda haka dukan mutanen Isra'ila suka taru niyya ɗaya domin su fāɗa wa garin da yaƙi. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202011 Saboda haka dukan mutane Isra’ilawa suka taru suka kuma haɗu kamar mutum guda don su fāɗa wa birnin da yaƙi. Viz kapitola |