Mahukunta 18:8 - Littafi Mai Tsarki8 Da mutanen nan biyar suka koma wurin 'yan'uwansu a Zora da Eshtawol, sai 'yan'uwan suka tambaye su labarin tafiyarsu. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 20208 Da suka komo Zora da Eshtawol, ’yan’uwansu suka tambaye su, “Me kuka gano?” Viz kapitola |