Mahukunta 18:5 - Littafi Mai Tsarki5 Suka ce masa, “In ka yarda ka roƙar mana Allah ko tafiyarmu na da sa'a.” Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 20205 Sa’an nan suka ce masa, “Muna roƙonka ka nemi mana nufin Allah don mu sani ko tafiyarmu tana da nasara.” Viz kapitola |