Mahukunta 18:29 - Littafi Mai Tsarki29 Suka sa wa birnin suna Dan, ɗan Yakubu. Kafin wannan lokaci kuwa ana kiran birnin Layish ne. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202029 Suka sa wa birnin suna Dan, wato, sunan kakansu Dan, wanda aka haifa wa Isra’ila, ko da yake a dā ana kira birnin Layish. Viz kapitola |