Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 16:31 - Littafi Mai Tsarki

31 'Yan'uwansa da dukan danginsa, suka gangara, suka ɗauki gawarsa, suka binne a kabarin Zora da Eshtawol. Samson ya shugabanci Isra'ilawa shekara ashirin.

Viz kapitola kopírovat

Sabon Rai Don Kowa 2020

31 Sa’an nan ’yan’uwansa da dukan dangin mahaifinsa suka gangaro don su ɗauke shi. Suka kawo shi suka binne tsakanin Zora da Eshtawol a kabarin Manowa mahaifinsa. Ya yi mulkin Isra’ila shekara ashirin.

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 16:31

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy