Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 16:2 - Littafi Mai Tsarki

2 Aka faɗa wa mutanen Gaza, Samson yana nan. Suka kewaye wurin, suka yi fakonsa a ƙofar garin dukan dare. Suka yi shiru dukan dare, suka ce wa junansu, “Za mu jira sai gari ya waye sa'an nan mu kashe shi.”

Viz kapitola kopírovat

Sabon Rai Don Kowa 2020

2 Aka gaya wa mutanen Gaza, “Ai, Samson yana a nan!” Saboda haka suka zo suka kewaye wurin suka yi kwanto dukan dare a bakin ƙofar birni. A daren nan ba su motsa nan da can ba, suna cewa, “Gari yana wayewa za mu kashe shi.”

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 16:2

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy