Mahukunta 13:25 - Littafi Mai Tsarki25 Ruhun Ubangiji ya fara iza shi, sa'ad da yake a zangon Dan, tsakanin Zora da Eshtawol. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202025 Ruhun Ubangiji kuwa ya fara iza shi yayinda yake a Mahane Dan, tsakanin Zora da Eshtawol. Viz kapitola |