18 Mala'ikan Ubangiji ya ce masa, “Don me kake tambayar sunana? Sunana asiri ne.”
18 Ya ce, “Me ya sa kake tambaya sunana? Ai, ya wuce fahimta.”