Mahukunta 13:12 - Littafi Mai Tsarki12 Manowa kuma ya ce, “Lokacin da maganarka ta cika, wane irin yaro ne zai zama, me kuma za mu yi?” Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202012 Saboda haka Manowa ya tambaye shi ya ce, “Sa’ad da maganarka ta cika, me za tă zama dokar rayuwar yaron da kuma aikinsa?” Viz kapitola |