Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 13:11 - Littafi Mai Tsarki

11 Manowa fa ya tashi ya tafi tare da ita. Da ya zo wurin mutumin, sai ya tambaye shi, “Kai ne mutumin da ya yi magana da macen nan?” Sai ya amsa ya ce, “Ni ne.”

Viz kapitola kopírovat

Sabon Rai Don Kowa 2020

11 Manowa ya tashi ya bi matarsa. Da ya zo wurin mutumin, sai ya ce, “Kai ne wanda ka yi magana da matata?” Ya ce, “Ni ne.”

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 13:11

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy