Online Bible

- Reklamy -




Luka 8:39 - Littafi Mai Tsarki

39 “Koma gida, ka faɗi irin manyan abubuwan da Allah ya yi maka.” Sai ya tafi ko'ina a cikin birnin yana sanar da manyan abubuwan da Yesu ya yi masa.

Viz kapitola kopírovat

Sabon Rai Don Kowa 2020

39 “Koma gida, ka shaida babban alherin da Allah ya yi maka.” Sai mutumin ya tafi yana faɗin abin da Yesu ya yi masa a duk garin.

Viz kapitola kopírovat




Luka 8:39

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy