Luka 6:26 - Littafi Mai Tsarki26 “Kaitonku in kowa na yabonku. Haka kakanninsu ma suka yi wa annabawan ƙarya.” Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202026 Kaitonku sa’ad da dukan mutane suna magana mai kyau a kanku, gama haka kakanninsu suka yi da annabawan ƙarya. Viz kapitola |