Online Bible

- Reklamy -




Luka 4:25 - Littafi Mai Tsarki

25 Amma gaskiya nake gaya muku, a zamanin Iliya akwai mata gwauraye da yawa a Isra'ila, wato a lokacin da aka hana ruwan sama har shekara uku da wata shida, sa'ad da babbar yunwa ta game dukan ƙasar.

Viz kapitola kopírovat

Sabon Rai Don Kowa 2020

25 Ina tabbatar muku a zamanin Iliya, akwai gwauraye da yawa a Isra’ila, sa’ad da aka rufe sararin sama har shekara uku da rabi, aka kuma yi yunwa mai tsanani ko’ina a ƙasar.

Viz kapitola kopírovat




Luka 4:25

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy