Luka 4:1 - Littafi Mai Tsarki1 Yesu kuma cike da Ruhu Mai Tsarki sai ya dawo daga Kogin Urdun. Ruhu na iza shi zuwa jeji, Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 20201 Yesu kuwa cike da Ruhu Mai Tsarki, ya dawo daga Urdun, Ruhu kuma ya kai shi cikin hamada, Viz kapitola |