Luka 23:56 - Littafi Mai Tsarki56 Sai suka koma, suka shirya kayan ƙanshi da man shafawa. Ran Asabar kuwa, sai suka huta bisa ga umarni. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202056 Sa’an nan, suka koma gida, suka shirya kayan ƙanshi da turare. Amma suka huta a ranar Asabbaci don kiyaye doka. Viz kapitola |