Luka 23:50 - Littafi Mai Tsarki50 To, akwai wani mutum mai suna Yusufu, mutumin Arimatiya, wani garin Yahudawa, shi ɗan majalisa ne, nagari ne, adali kuma. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202050 Akwai wani mutum mai suna Yusuf, ɗan Majalisa, wanda shi nagari ne, mai adalci, Viz kapitola |