Luka 23:27 - Littafi Mai Tsarki27 Sai taron mutane masu yawan gaske suka bi shi, da waɗansu mata da suke kuka, suke kuma gunji saboda shi. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202027 Mutane da yawa sosai suka bi shi, a cikinsu ma da mata waɗanda suka yi makoki da kuka dominsa. Viz kapitola |