Luka 23:10 - Littafi Mai Tsarki10 Manyan firistoci da malaman Attaura na nan a tsaitsaye, suna tsananta kai ƙararrakinsa ainun. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202010 Manyan firistoci da malaman dokoki suna tsaye a wurin, suna kawo zargi masu ƙarfi a kansa. Viz kapitola |