Luka 22:51 - Littafi Mai Tsarki51 Yesu ya amsa ya ce, “Ku ƙyale su haka.” Sai ya taɓa kunnen bawan, ya warkar da shi. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202051 Amma Yesu ya amsa ya ce, “Kada a ƙara yin wannan!” Sai ya taɓa kunnen mutumin da aka sara, ya warkar da shi. Viz kapitola |