Online Bible

- Reklamy -




Luka 22:35 - Littafi Mai Tsarki

35 Ya kuma ce musu, “Sa'ad da na aike ku ba kuɗi a ɗamararku, ba burgami, ba takalma, akwai abin da kuka rasa?” Suka ce, “Babu.”

Viz kapitola kopírovat

Sabon Rai Don Kowa 2020

35 Sai Yesu ya tambaye, su ya ce, “Lokacin da na aike ku ba tare da jakar kuɗi, ko jaka, ko takalma ba, kun rasa wani abu?” Suka amsa, “Babu.”

Viz kapitola kopírovat




Luka 22:35

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy