Luka 22:17 - Littafi Mai Tsarki17 Sai ya karɓi ƙoƙo, bayan da ya yi godiya ga Allah, ya ce, “Ungo wannan, ku shassha. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202017 Bayan ya ɗauki kwaf ruwan inabi, ya yi godiya, sai ya ce, “Ku karɓa, ku rarraba wa junanku. Viz kapitola |