Luka 21:20 - Littafi Mai Tsarki20 “Sa'ad da kuka ga rundunonin yaƙi sun kewaye Urushalima, sa'an nan ku tabbata ana kusan ribɗe ta. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202020 “In kuka ga mayaƙa sun kewaye Urushalima, za ku sani rushewarta ya yi kusa. Viz kapitola |