Luka 20:17 - Littafi Mai Tsarki17 Amma ya dube su, ya ce, “Wannan da yake a rubuce fa cewa, “ ‘Dutsen da magina suka ƙi, Shi ne ya zama mafificin dutsen gini?’ Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202017 Yesu ya zura musu ido ya ce, “To, mene ne ma’anar abin da aka rubuta cewa, “ ‘Dutsen da magina suka ƙi, shi ne kuwa ya zama dutsen kan ginin’ Viz kapitola |