Luka 2:14 - Littafi Mai Tsarki14 “Ɗaukaka ga Allah ta tabbata, can cikin Sama mafi ɗaukaka. A duniya salama ta tabbata, ga mutanen da yake murna da su matuƙa.” Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202014 “Ɗaukaka ga Allah a can cikin sama, a duniya kuma salama ga mutane waɗanda tagomashinsa yake bisansu.” Viz kapitola |