Luka 19:39 - Littafi Mai Tsarki39 Sai waɗansu Farisiyawa a cikin taron suka ce masa, “Malam, ka kwaɓi almajiranka mana!” Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202039 Sai waɗansu Farisiyawa a cikin taron suka ce wa Yesu, “Malam, ka kwaɓi almajiranka!” Viz kapitola |