Luka 18:19 - Littafi Mai Tsarki19 Sai Yesu ya ce masa, “Don me ka kira ni managarci? Ai, ba wani Managarci, sai Allah kaɗai. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202019 Yesu ya amsa ya ce, “Don me kake kira na managarci? Ai, ba wani nagari, sai Allah kaɗai. Viz kapitola |