Online Bible

- Reklamy -




Luka 16:25 - Littafi Mai Tsarki

25 Amma Ibraham ya ce, ‘Ɗana, ka tuna fa, a zamanka na duniya ka sha duniyarka, Li'azaru kuwa ya sha wuya. Amma yanzu daɗi ake ba shi, kai kuwa kana shan azaba.

Viz kapitola kopírovat

Sabon Rai Don Kowa 2020

25 “Amma Ibrahim ya ce, ‘Ka tuna fa ɗana, a lokacin da kake duniya, ka sami abubuwa masu kyau naka, Lazarus kuwa ya sami munanan abubuwa. Amma yanzu ya sami ta’aziyya a nan, kai kuwa kana shan azaba.

Viz kapitola kopírovat




Luka 16:25

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy