Online Bible

- Reklamy -




Luka 15:27 - Littafi Mai Tsarki

27 Shi kuwa ya ce masa, ‘Ai, ɗan'uwanka ne ya dawo, tsohonku ya yanka kiwataccen ɗan maraƙin nan saboda ya sadu da shi lafiya ƙalau.’

Viz kapitola kopírovat

Sabon Rai Don Kowa 2020

27 Bawan ya ce, ‘Ai, ɗan’uwanka ne ya dawo, shi ne mahaifinka ya yanka ɗan saniya mai ƙiba, gama ya yi murna ya karɓi ɗansa da ya dawo gida lafiyayye, ba abin da ya same shi.’

Viz kapitola kopírovat




Luka 15:27

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy