Luka 15:18 - Littafi Mai Tsarki18 Zan tashi, in tafi gun ubana, in ce masa, “Baba, na yi wa Mai Sama zunubi, na kuma saɓa maka. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202018 Zan tashi in koma wurin mahaifina, in ce masa, “Baba, na yi wa sama, na kuma yi maka zunubi. Viz kapitola |