Luka 14:13 - Littafi Mai Tsarki13 Amma in za ka kira biki, sai ka gayyayo gajiyayyu, da musakai, da guragu, da makafi, Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202013 Amma lokacin da ka kira biki, ka gayyaci matalauta, da guragu, da shanyayyu, da makafi. Viz kapitola |