Luka 13:12 - Littafi Mai Tsarki12 Da Yesu ya gan ta, sai ya kira ta ya ce mata, “Uwargida, an raba ki da rashin lafiyarki!” Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202012 Da Yesu ya gan ta, sai ya kirata gaba, ya ce mata, “Mace, an ’yantar da ke daga rashin lafiyarki.” Viz kapitola |