Luka 12:43 - Littafi Mai Tsarki43 Albarka tā tabbata ga bawan da, in ubangidansa ya dawo, zai samu yana yin haka. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202043 Zai zama da albarka ga bawan nan wanda maigidan ya dawo, ya same shi yana yin haka. Viz kapitola |