Luka 12:30 - Littafi Mai Tsarki30 Ai, al'umman duniya suna ta neman duk irin waɗannan abubuwa, ku kuwa, Ubanku ya san kuna bukatarsu. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202030 Gama duniya da ba tă san Allah ba, tana faman neman dukan waɗannan abubuwa, Ubanku na sama kuwa, ya san kuna bukatarsu. Viz kapitola |