Luka 11:28 - Littafi Mai Tsarki28 Amma ya ce, “I, amma albarka tā fi tabbata ga waɗanda suke jin Maganar Allah, suke kuma kiyaye ta.” Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202028 Yesu ya amsa ya ce, “A maimakon, masu albarka ne waɗanda suke jin maganar Allah, suna kuma biyayya da ita.” Viz kapitola |