Luka 11:2 - Littafi Mai Tsarki2 Sai ya ce musu, “In kuna addu'a ku ce, “ ‘Ya Uba, a kiyaye sunanka da tsarki, Mulkinka yă zo, Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 20202 Sai ya ce musu, “Sa’ad da kuke yin addu’a ku ce, “ ‘Ya Uba, sunanka mai tsarki ne mulkinka ya zo. Viz kapitola |