Luka 11:10 - Littafi Mai Tsarki10 Duk wanda ya roƙa, akan ba shi, mai nema yana tare da samu, wanda ya ƙwanƙwasa kuma za a buɗe masa. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202010 Gama duk wanda ya roƙa, yana karɓa, mai nema yana samu, wanda ya ƙwanƙwasa kuma, za a buɗe masa ƙofa. Viz kapitola |