Luka 10:8 - Littafi Mai Tsarki8 Duk garin da kuka shiga, in an yi na'am da ku, ku ci duk irin abin da aka kawo muku. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 20208 “Sa’ad da kuka shiga garin, kuma aka karɓe ku, ku ci ko mene ne da aka ajiye a gabanku. Viz kapitola |